Gwandu Farms
TVET Initiative Idan kun samu Approval, ku jira kiran waya daga Trainor naku Idan suka kira ku kuma ba ku ɗauka ba, za suiya samaku Declined Applicant. Ku sani dole ne ku halarci Training, domin daga Trainor ɗinku ne zai bayar da Voucher da za a biya ku kowane wata. Ina sake kira ga ‘yan’uwanmu abokan gogormaya waɗanda suka samu Training Center a TVET, ku sani tafiya ce ta haɗin gwiwa. Idan kun samu dama, ku rika taimakawa juna domin a ci gaba tare kuma a samu nasara tare. Ga waɗanda ke cikin Pending Approval, muna kara musu haƙuri, da waɗanda basu samun hawa Dashboard.
Kamsi Foods
Nigeria
Sun Foods
Kenya
Agri-Tech and Digital Services, Climate Change, Packaging and Storage
La Sisa Holdings
South Africa
On-Farm Production (crops, livestock)
Solo Handle Resources
Nigeria
Trade Facilitation and Agro-commodity Exchange